Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
March 19, 2022An biyan ma'akatan gwamnatin Najeriya masu ritaya kudin sallama?A cikin shirin ‘Tambaya Da Amsa, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana muke kawo muku, tare da amsoshinsu, kuma duk mako yake zuwa muku, inda a wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko an soke biyan ma’aikatan gwamnati musamman na Najeriya da suka bar aiki kudin sallama da ake kira graduity ne....more20minPlay
March 13, 2022Abin da saka dokar hana shawagin jiragen sama ke nufiA cikin Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon, za a ji abin da saka dokar hana shawagin jiragen sama wato ‘No Fly Zone’ ke nufi, da dai sauran bayanai a game da rikicin Ukraine da Rasha....more20minPlay
March 05, 2022Amsa kan musabbabin rikicin Rasha da UkraineA cikin shirin 'Tambaya da Amsa' tare da Michael Kuduson, an amsa tambayar da ke neman bayani a kan musabbabin rikicin Rasha da Ukraine da ma sauran tambayoyi. Michael Kuduson ne ya shirya ya gabatar....more20minPlay
February 26, 2022Amsoshin wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare daga RfiA cikin shirin amsoshin ku masu sauraren sashen hausa na Rfi, Michael Kuduson ya mika wasu daga cikin tambayoyin ku zuwa masana.Za ku iya aiko da na ku tambayoyin a cikin wannan shiri daga nan sashen hausa na Rfi....more21minPlay
February 12, 2022Menene alakar yanayin sanyi da lafiyar kwakwalwa?Shirin 'Tambaya Da Amsa' amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraranmu suka aiko mana, daga cikinsu akwai tambayar da ta nemi bayani a kan dogari, irin wanda ake bai wa shugaban kasa ko gwamna da dai sauran manyan jami'an gwamnati, da kuma tambayar da ta nemi sanin alakar yanayin sanyi da lafiyar kwakwalwa....more20minPlay
February 05, 2022Me ya sa ake ci gaba da sharia ko da kuwa mai laifi ya amsa lafinsa?Shirin 'Tambaya da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayar da ake yawaita yi a kan 'abin da ya sa ake ci gaba da sharia ko da wanda ake zargi ya amsa laifinsa kafin a shiga kotu....more20minPlay
January 22, 2022Dalilan da suke haddasa aman wuta daga dutse ko kuma tsauniShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi karin bayani akan dalilan da suke haddasa aman wutar Dutse, da kuma wasu karin tambayoyin da masu sauraro suka aiko....more21minPlay
January 15, 2022Karin bayani kan manhajar Telegram da kuma banbancinta da WattsappShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako ya yi karin bayani ne akan tambayoyin da suka shafi manhajar Telegram, da na'urar ATM da kuma tattaunawa da mawakin da ya zama dan majalisar Tarayyar Najeriya....more20minPlay
December 18, 2021Sahihancin kudin intanet na PIShirin Tambaya da Amsa na wannan mako tare da Michael Kuduson ya tattauna da masana akan wasu daga cikin jerin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, ciki kuwa har da sahihancin 'PI' wato sabon kudin nan na Intanet da mutane da dama ke jiran fara kaddamar da hada-hadarsa....more20minPlay
December 11, 2021Kasashen da ba sa karkashin Majalisar Dinkin Duniya da kuma dalilansuCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson za ji karin bayani kan ko akwai kasashen da ba sa cikin Majalisar Dinkin Duniya, da dalilansu da kuma abin da hakan ya tsinana musu. Sai kuma hanyoyin da ake bi wajen zaben gwarzon dan kwallon kafa na duniya mai lashe kyautar Balon d’Or....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.