Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
June 18, 2022Abubuwan da suke haddasa cutar hanta da kuma alamomintaKamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana....more20minPlay
June 04, 2022Karin bayani a kan mukamin fira minista a kasashe renon FaransaShirin kamar yadda aka saba, yana kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, har da wadda ke neman karin bayani a kan mukamin firaminista a Faransa da kasashe renon Faransa dasauransu....more20minPlay
May 28, 2022Bayani a kan Firaminista, da bambance bambancensu a tsakanin kasa zuwa kasa‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana tardea Michael Kuduson daga na Rfi hausa....more20minPlay
May 21, 2022Dalilan da suka janyo aukuwar yakin duniya na biyuKamar yadda muka saba a duk mako, shirin ‘Tambaya Da Amsa’ na kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana....more20minPlay
May 15, 2022Me ake nufi da yakin cacar-bakaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tattauna da masana akan jerin batutuwan da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu kamar yadda aka saba....more20minPlay
May 07, 2022Tarihin Masallacin Al-Aqsa na Birnin Kudus‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana, duka mako yake zuwa muku daga wannan tasha a lokaci irin wannan. Daga cikin Tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wanda ke tarihin masallacin Al-Aqsa da ke Birnin Kudus. Sai a kasance tare da mu....more20minPlay
April 23, 2022Bayani a kan yadda kafafen yada labaran kasashen waje ke daukar nauyin kansuA kowane mako, ‘Tambaya Da Amsa na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga ciki masu sauraronmu ne kamar yadda muka saba, kuma daga cikin tambayoyin da za mu amsa, har da wadda ke neman bayani a kan yadda kafafen yada labarai ke samun kudaden daukar dawainiyar kansu da ma’aikatansu....more20minPlay
April 10, 2022Nau'ikan abincin da ke haifar da illa ga lafiyar dan adam'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke amsa tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko domin neman karin bayani....more20minPlay
April 02, 2022Bayani a kan sashi na 82 na dokar zaben NajeriyaA wannan mako, shirin ya kawo amsar tambayar da ke neman bayani a kan sashi na 82 na dokar zaben Najeriya da ya janyo cece kuce tsakanin ‘yan majalisar dokokin Najeriya da na zartaswa. Da sauran amsoshi ga tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana....more20minPlay
March 26, 2022Ko me ya sa wasu kasashen duniya ke gwajin manyan makamai?Shiri ne da ke amsa tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu, yake kuma zuwa muku duk mako a daidai wannan lokaci. Daga cikin amsoshin da za mu kawo muku a yau, har da amsar tambayar da ke neman sanin dalilan da suka sa kasashe ke yin gwajin makaman nukiliya da kuma alfanunsa a gare su. Michael Kuduson ne ya shirya ya kuma gabatar....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.