Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
February 04, 2023Lokacin da ake dauka kafin a fara amfana da danyen mai daga lokacin da aka gano shi?Shirin‘’Tambaya Da Amsa’’ yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a lokaci irin wannan. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, har da wanda ke neman sanin tsawon lokacin da ake dauka kafin a fara amfana da danyen mai daga lokacin da aka gano shi.tare da Michael Kuduson...more20minPlay
January 28, 2023Tarihin mai martaba sarkin Kanam daga sashen hausa na RFIGa wannan tambayar da ta fito daga Aminu Adamu Malamadori, Abdulllahi Aliyu Koya Miga da Malam Musa Dan Malam Mai Wankin Hula Garbo Miga a jihar Jigawa dake Najeriya. Suka ce a yi musu bayani a kan matsayin magajin gari musamman a kasashenTurai da ake zaba? Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ , daga sashen Hausa na Radio France Internationale tare da abokinku Michael Kuduson...more20minPlay
January 21, 2023Tambaya da Amsa: Tarihin dan wasan Kokwawar Nijar Issaka IssakaShirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson kamar kowanne mako ya amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko ciki har da amsa kan tarihin fitaccen dan wasan Kokwawa na jamhuriyyar Nijar Issaka Issaka....more21minPlay
January 14, 2023Amsar tambaya kan kasar da tafi kashe kudi a karbar bakoncin gasar cin kofin DuniyaShirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan makon ya bayar da amsa kan wasu daga cikin tambayoyin da kuka turo ciki har da wanda ke tambaya kan alfanun da kasar da ta karbi bakoncin gasar cin kofin Duniya ke samu, dama kasar da ta fi kashe kudi wajen karbar bakoncin ita wannan gasa a tarihi....more21minPlay
January 07, 2023Amsar tambaya kan dalilin da ke haddasa matsalolin man fetur a kasashen AfrikaShirin Tambaya da amsa tare da Michael Kuduson a wannan makon kamar kowanne lokaci ya amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko, inda a wannan mako za ku ji amsar tambaya kan dalilin da ya sa batun tallafin man fetur ya ki ci ya ki cinyewa a kasashe masu tasowa da kuma yiwuwar kawo karshen makamantan matsalolin idan kasashen suka fara tace man su a cikin gida....more20minPlay
December 03, 2022Sakamakon shan magani ba tare da shawarar likita baA cikin shirin tambaya da amsa daga nan sashen hausa na rediyon Faransa Rfi za ku ji amsoshin likita dangane da Sakamakon shan magani ba tare da shawarar likita ba tare da Michael Kuduson....more20minPlay
November 26, 2022Bayani a kan yadda majalisar dinkin Duniya ke tantance alkalumman yawan al’ummar duniyaMajalisar Dinkin Duniya ta ce yawan al'ummar duniya ya kai biliyan 8. Shin ko ya ya ake yi a gane hakan, ganin cewa kasashe da dama sun dade basu kidaya al'ummar su ba?Dangane da hakka Michael Kuduson ya mika wannan tambaya daga cikin tambayoyin ku masu saurare a cikin shirin tambaya da amsa....more20minPlay
November 19, 2022Amsar tambaya kan dalilin da ya sa Rasha ta shiga yakin kasar SyriaShirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ciki har da tambayar da ke neman karin bayani kan dalilin da ya sanya Rasha shiga yakin kasar Syria da kuma yadda kasar ke ci gaba da kashe kudi a yakin....more20minPlay
November 05, 2022Tambaya da Amsa: Ci gaban tattauna da mawakin Tangale a NajeriyaShirin 'Tambaya da Amsa' tare da Micheal Kuduson kamar kowane mako, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko yake amsawa, kuma a wannan mako ma ya kawo muku ci gaban zantawar da muke da shahararren mawakin nan na kasar Tangale a Gomben Najeriya Lambala wali a game da tarihinsa....more21minPlay
October 29, 2022Tarihin mutumin da ke cin ƙarfe kamar abinci daga Rfi hausaShirin ‘Tambaya Da Amsa’ tare da Michael Kuduson, daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI zai bayar da amsa daga cikin wasu tambayoyin masu saurare.Tarihin mutumin nan MICHEL LOTITO wanda aka ce yana cin ƙarfe kamar abinci. Shin da gaske ne yana cin ƙarfe? Kuma da gaske ya cinye jirgin sama guda da wasu kekuna? Ya matsayin wannan abin a likitance?...more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.