Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
September 09, 2023Bayani a kan shiga kotun hukunta manyan laifuka ta ICCShiri ne da ke zuwa muku duk mako, kuma a cikinsa muke kawo muku tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, tare da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. A cikin shirin wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko kasa na iya zabar kin shiga kotun duniya, ko kuma watsi da sammacinta....more20minPlay
August 12, 2023Tambaya da Amsa: Bayani kan yadda tabbatuwar juyin mulki yakeShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda yadda ake yin juyin mulki, da kuma yadda ake tabbatar da cewa an samu nasara a kai....more20minPlay
August 05, 2023Tambaya da Amsa: Bayani kan yadda takunkumi ke aiki akan kasasheShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan yadda takunkumi da wata hukuma ko kuma kasashe ke kakabawa wasu kasashen yake aiki....more20minPlay
July 08, 2023Tambaya da Amsa: Bayani kan sojojin hayan Wagner na RashaShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan kamfanin sojojin hayar Wagner na Rasha, da kuma abin da ya haddasa kwarya-kwaryar bore da mayakanta suka yiwa gwamnatin Rasha kwanakin baya....more20minPlay
July 01, 2023Tambaya da Amsa: Abinda ya sa kunyiyar AU ta gaza kawo karshen rikici a AfrikaShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan dalilan da suka sa kungiyar Tarayyar Afrika AU ta gaza wajen kawo karshen rikice-rikicen da ake samu a nahiyar....more20minPlay
June 24, 2023Tambaya da Amsa: Karin bayani kan karya darajar kudin kasa da gwamnatoti ke yiShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan abin da ake nufi da karya darajar kudin kasa da gwamnatoti ke yi lokaci zuwa lokaci....more20minPlay
June 17, 2023'Tambaya da Amsa' : karin bayani kan abin da ake nufi da tallafin man fetirShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu masu sauraronmu suka aiko ciki har da tambayar da aka nemi karin bayani kan tallafi da gwamnatoti ke biya a bangaren makamashin man fetir....more20minPlay
June 10, 2023'Tambaya da Amsa' Alfanun maida Syria cikin kungiyar kasashen larabawaShirin 'Tambaya da Amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraro suka aiko, masamman wanda ake neman karin bayani kan alfanin maido da Syria cikin kungiyar kasashen larabawa....more21minPlay
June 03, 2023Tarihin sarkin Lafiyar Baribari na jihar Nasarawa Alh. Sidi BageShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya kawo muku wasu daga cikin tambayoyi da wasu masu sauraron mu suka nemi karin bayani, ciki harda tarihin sarkin Lafiyar Baribari dake jihar Nasarawa a Najeriya, Alhaji Sidi Bage Mohammed. Sai kuma batun matsalar tattalin arzikin kasar Ghana....more20minPlay
May 27, 2023Yaya hukumar kididdiga ta kasa ke aikin tattara bayanan farashin kayayyakiKamar yadda aka saba, shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson na zuwa muku ne duk mako da amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin taambayoyin da aka amsa a shirin wannan makon, har da karin bayani kan yadda hukumar kididdiga ke aikinta masamman na tattara farashi....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.