Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
May 20, 2023Bayani akan sanya wa na’ura basiran dan’adam wato “Artificial Intelligence”Kamar yadda aka saba, shirin Tambaya Da Amsa na zuwa muku ne duk mako da amsoshi daidai gwargwado iko na tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman karin bayani a kan fasahar sanya wa na’ura basirar dan’adam wato “Artificial Intelligence”....more20minPlay
May 13, 2023Takaitaccen tarihin wasan Hotungo na gargajiyar Fulani a NijarKamar yadda aka saba, shirin 'Tambaya Da Amsa' yana zuwa muku ne duk mako da amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin taambayoyin da aka amsa a shirin wannan makon, akwai wadda ke neman talkaiccen tarihin wasan Hotungo da Fulani ke yi a Jamhuriyar Nijar, da kuma tambayar da ta nemi sanin mahimmancin bada takardar shaidar aure a Musulunci....more20minPlay
May 06, 2023Menene musabbabin rikicin Sudan?Shiri 'Tambaya Da Amsa' yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauranmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma lokaci iri wannan. A cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin musababbin yakin da ake yi a Sudan yanzu haka. Wannan tambayar ma wasu ne za ku ji amsoshinsu a cikin wannan shirn....more20minPlay
April 29, 2023Amsoshin tambayoyin masu saurareA cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako, an karanto wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko, tare da kawo amsoshinsu daidai gwargwadon iko, kamar yadda aka saba a duk mako. Daga cikin tambayoyin da aka kawo muku a cikin shirin, akwai wadda ke neman sanin inda mulkin mallaka ya samo asali, da kuma ko turawa ne kawai suka yi wannan salon mulki. wannan tambayar da ma wasu aka amsa a cikin shirin "Tambaya da Amsa" na wannan mako....more20minPlay
April 08, 2023Tambaya da amsa daga sashen hausa na RfiA cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako;Rukayya Abba Kabara ce za ta jagoranci shirin tare da lalubo amsoshin tambayoyin da kuka aiko zuwa sashen hausa na Rfi....more21minPlay
March 25, 2023Kasashen nahiyar Afirka wadanda ba a taba yi musu mulkin mallaka baKamar yadda aka saba, shirin na zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, yake kuma zuwa muku duk a mako a lokakci irin wannan. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, har da wadda ke neman sanin ko akwai kasashen Afrika da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba, da kumaa dalilin da suka sanya bankuna ke kara kudin ruwa. A dannan alaman sauti a kasa ko saman wannan rubutu don sauraro....more20minPlay
March 12, 2023Amsoshin tambayoyin masu saurare daga RfiA cikin wannan shirin,Michael Kuduson ya mika tambayoyin masu saurare ga masana,da suka taka rawa wajen biyawa masu saurare bukatun su.Shirin Mu Zagaya Duniya daga nan Rfi Hausa....more20minPlay
March 04, 2023Bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasaShirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako yana dauke ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyoin da wasu daga ciin masu sauraronmu suka aiko mana. Duk mako yake zuwa muku a wannan tasha. Daga cikin tambayoyin da aka amsa a cikin shirin wannan makon, har da wadda ke neman bayani a kan kayyade kudaden da kungiyoyin wasan kwallon kafa ke kashewa wajen sayen 'yan wasa a kowace kaka. Wannan tambayar da ma wasu na kunshe a cikin shirin....more20minPlay
February 18, 2023Amsar tambaya dangane da alfanun takaita amfani da tsabar kudiAmsa tambayar da ke neman sani alfanun takaita amfani da tsabar kudi, dalilin da ya say a jefa al’ummar Najeriya cikin kunci, da kuma mafita. Abokinku, Michael Kuduson ne ke muku lale marhabun, a cikin wani sabon shirin ‘Tambaya Da Amsa’....more20minPlay
February 11, 2023Shin ko gaskiya ne fatar jikin dan Adam na da alaka da kodarsa ko hantarsa?Zamu bude taskar tambayoyin namu da wannan tambayar da ta fito daga Sani Mai Lange Lange Yalwa Yawuri. Yana cewa, Shin ko gaskiya ne fatar jikin dan Adam na da alaka da kodarsa ko hantarsa?. Idan haka ne, kenan duk mutumin da ke fama da cuta a fatar jikinsa, kodarsa ko hantarsa ma tana iya samun matsala? a cikin Shirin ‘Tambaya Da Amsa’, tare da abokinku Michael Kuduson....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.