Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
December 04, 2021Amfanin ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'addaShirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da MIchael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko ciki har da neman dalili da kuma amfanin ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda....more20minPlay
November 20, 2021Kalubalen da Tarayyar Afirka ke fuskanta wajen warware rikici a nahiyarA cikin shirin 'Tambata Da Amsa' michael kuduson ya kawo amsar tambayar da ke neman sanin irin kalubalen da Tarayyar Afirka AU ke fuskanta wajen warware rikice rikicen da suka addabi wasu kasashen nahiyar, da kuma ci gaban hira da mutumin da ya yi ikirarin yab taba zama da halittun aliens....more20minPlay
November 06, 2021Amsoshin tambayoyin masu sauraren Rfi hausaMichael Kuduson a cikin shirin amsoshin tambayoyi masu saurare,ya jiyo ta bakin masana dangane da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku a kai.Da fatan za ku ci gaba da aiko mana tambayoyi dangane da abubuwa da suke ci maku tuwo a kwariya ta hanyar da aka saba zuwa sashen hausa na Rfi....more20minPlay
October 09, 2021Tambaya da Amsa: karin bayani kan e-Naira da dangogin kudaden CryptoCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kudin yanar gizo na e-Naira da Babban Banakin Najeriya ke shirin kaddamarwa da kuma sauran dangogin kudin na Cryptocurancy....more20minPlay
October 02, 2021Tambaya da Amsa: karin bayani kan raunin ECOWAS / CEDEAOCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan me ya rage karfin kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ta ECOWAS / CEDEAO?...more20minPlay
September 25, 2021Karin bayani kan tauraron dan AdamA cikin wannan shirin kamar yadda muka saba duk mako, amsoshin tambayoyin masu sauraro muke kawowa, yau ma muna dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Sai a biyo mu....more20minPlay
September 18, 2021Tambaya da Amsa: karin bayani kan kujerar dindindin a Majalisar Dinkin DuniyaCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kujerar dindindin a Majalisar Dinkin Duniya....more20minPlay
September 04, 2021Tambaya da Amsa: Ci gaban asalin kungiyar Taliban dake AfghanistanCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kungiyar Taliban, da kuma sharhi kan cutar hawan juna....more20minPlay
August 28, 2021Tambaya da Amsa: Karin bayani kan kungiyar Taliban dake AfghanistanCikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda yakin Afghanistan da karbe ikon da kungiyar Taliban ta yi baya-bayan nan....more21minPlay
August 07, 2021Shin hukumar FBI na da damar neman Najeriya ta mika mata Abba Kyari?Cikin shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson, za ji karin bayani kan ko wata hukumar tsaron wata kasa na da damar ta bukaci a mika mata wani mai laifi daga wata kasar da take zargi, kamar yadda FBI ta nemi a mika mata shahararren dan sandan nan na Najeriya Abba Kyari....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.