Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
November 28, 2020Tambaya da Amsa - Musababin rikicin yankin Tigrea a HabashaFiraministan Habasha Abiy Ahmed ya gana da manzanin kungiyar kasashen Afrika ta AU a Addis Ababa, a wani hukunrin su na samar da mafita a yakin da ake tsakanin dakarun Habasha da na yankin Tigrea.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu saurare dangane da rikicin Tigrea....more20minPlay
November 14, 2020Tambaya da Amsa - Tarihin yadda kasar Isra'ila ta kafu da dalilan da suka sa ta yi karfiShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya yi karin bayani kan tarihin kafuwar kasar Isra'ila da kuma yadda ka yi tayi karfi wajen sarrafa manyan gwamnatocin kasashen duniya. Shirin ya kuma cika alkawarin karin bayani kan tsarin sake fasalin gudanar gwamnati a Najeriya da wasu masu ruwa datsaki ke cigaba da yin kiraye-kirayen aiwatarwa....more21minPlay
November 07, 2020Tambaya da Amsa - Bayani a kan tsamin dangantaka tsakanin Amurka da IranA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka iko mana, tare da samar da amsoshinsu da taimakon kwararru. Ayi sauraro lafiya....more20minPlay
October 31, 2020Tambaya da Amsa - Bayyanin sake fasalin kasa, wato restructuringMasu sauraren sashen hausa na rediyon Farnasa Rfi sun nemi bayani a game da sake fasalin kasa, wato restructuring da wasu ke ta neman a yi a Najeriya.Michael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da amsa....more20minPlay
October 03, 2020Tambaya da Amsa - Alakar rance da kuma karya darajar Naira a NajeriyaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson ya tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da batun karbar rancen kudi da kuma karya darajar Naira a Najeriya kafin ta samu damar cin bashi daga kasashen duniya....more20minPlay
September 26, 2020Tambaya da Amsa - Amfanin katin 'Air Doctor' ga lafiyar jikin dan adamShirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman sanin alfanun katin da wasu manyan mutane suka fara likawa a kirji kamar ID card, da ake ce wa ‘Air Doctor’....more20minPlay
September 12, 2020Tambaya da Amsa - Ko yan Najeriya na biyan haraji ?A makon da ya gabata ,Michael Kuduson ya jiyo ta bakin masana dangane da tambayar masu saurare da suka bukaci amsa dangane da wannan tambaya ,ko yan Najeriya na biyan haraji?A cikin wannan shirin ga dai amsar masana a kai....more20minPlay
September 05, 2020Tambaya da Amsa - Muhimmancin tattalin arziki ta hanyar biyan haraji a NajeriyaA cikin shiri Tambaya da amsa daga nan sashen hausa na rediyon faransa rfi,masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da hanyoyin da hukumomi ke bi wajen karbar kudadden haraji,banda haka,mai ya dace yan kasa su yi don lalle ganin sun biya haraji a hukumance.Michael Kuduson ya duba wannan tambaya ,ga kuma amsar ta da wasu can daban a cikin shirin Tambaya da Amsa....more20minPlay
August 30, 2020Tambaya da Amsa - Menene amfanin Kaho ga lafiyar dan adam?Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya ji ta bakin kwararru a fannin lafiya kan matsayin Kaho wajen neman lafiyar jikin dan adam, da kuma alakarsa da likitancin zamani. Shirin ya kuma amsa wasu karin tambayoyin daga masu sauraro....more20minPlay
August 22, 2020Tambaya da Amsa - Sharuddan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke cikawa kafin samun mukamin MarshallShirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani kan matakan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke takawa kafin samun mukamin Marshall, sai kuma amfanin Laka ga jikin dan adam....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.