Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
September 09, 2018Tambaya da Amsa - Tambaya da amsa, tare da Michael KudusonA tare da Michael Kuduson, shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya amsa tambayoyin masu saurare ne cikin har da wadda ke neman sanin asalin ''karin magana '' da Hausawa ke yi....more20minPlay
September 08, 2018Tambaya da amsa, tare da Michael KudusonA tare da Michael Kuduson, shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya amsa tambayoyin masu saurare ne cikin har da wadda ke neman sanin asalin ''karin magana '' da Hausawa ke yi....more20minPlay
September 01, 2018Tambaya da Amsa - Rayuwar Koffi AnnanBayan mukamin Sakataren Majalisar Dinkin Duniya,ya kasance manzo na musamman na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Kasashen larabawa wajen warware rikicin siyasar kasar Syria,Koffi Annan,masu saurare sun bukaci samun labari da tarihin sa.Sai ku biyo mu cikin shirin amsoshin ku masu saurare....more21minPlay
August 18, 2018Tambaya da Amsa - Dalilan da ke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniyaShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon wanda Shamsiyya Hamza Ibrahim ta gabatar, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a amsa musu.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani kan dalilan da suke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya....more20minPlay
August 11, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani kan kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a nahiyar AfrikaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a yi musu karin haske akai, daga ciki akwai karin bayani kan yanki ko kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a tarihi....more21minPlay
August 04, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin Hajiya Rabi Tambara uwar marayu a NijarShirin tambaya da amsa na wannan mako zai mayar da hankali zuwa tambayar daya daga cikin masu sauraren mu dangane da rayuwar Hajiya Rabi Tambara uwar marayu dake yar Majalisa a Nijar.Shirin amsa da tambaya tareda Shamsiya Hamza Ibrahim,wacce ta kuma duba wasu daga cikin tambayoyin masu saurare....more21minPlay
July 28, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani akan bakan gizo da kuma abinda ya kunsaShirin Tambaya da Amsa na wannan lokaci, kamar yadda aka saba, ya tuntubi masana ko kuma kwararru kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suke neman karin bayani akai.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan bakan gizo, da kuma gaskiyar ko yakan shanye ruwan sama idan hadari ya hadu....more21minPlay
July 21, 2018Tambaya da Amsa - Hasken wayar hannu na haifar da illa ga lafiyar IdanuShirin Tambaya da amsa, ya yi karin bayani kan matakan da ya kamata masu amfani da wayar hannu su dauka, wajen karewa ko rage illar da hasken wayoyi ko Komfuta ke haifarwa ga Idanu. Shirin ya kuma amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka nemi da a amsa musu....more20minPlay
July 14, 2018Tambaya da Amsa - Dalilan da suka haddasa yakin duniya na 1 da na 2Shirin Tambayoyinku da Amsa na wannan mako, yayi karin haske ne akan dalilan da suka haddasa yakin duniya na farko da na daya, da kuma dalilan da zasu haddasa yakin duniya na uku da ake hasashen zai auku a nan gaba.Shirin ya kuma amsawa masu sauraro wasu karin tambayoyin da suka aiko masa....more20minPlay
July 07, 2018Tambaya da Amsa - Hanyoyin da ake bi wajen buga takardar kudin kasasheA cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,tambayoyi dangane da hanyoyin da ake bi wajen buga takardun kudin kasashen Duniya,da tarihin Fela wanda ya sha'ara a duniyar mawakan Najeriya.Banda haka akwai tambayoyi da suka shafi Duniyar kwallon kafa dake gudane a Rasha.Tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa Rfi....more19minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.