Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
January 06, 2017Yadda aka gudanar da Kokuwa a TawaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan yadda aka gudanar da Kokuwar gargajiyar Nijar karo na 38 a jihar Tawa inda Yahya Kaka ya lashe takobi. Shirin ya ji ra'ayin 'Yan Nijar da wasu tsoffin 'Yan Kokuwa...more11minPlay
January 01, 2017Makomar 'Yan Kokuwar NijarShirin Duniyar Wasanni ya leka ne Kokuwar gargajiyar Nijar da ake gudanarwa a Jihar Tawa a bana. Shirin ya yi nazari akan makomar 'Yan Kokuwar musamman samun ayyukan yi bayan kammala kokuwar da ake gudanarwa duk shekara tsakanin Jihohin kasar....more11minPlay
December 30, 2016An kada manyan 'Yan Kokuwa a bana a NijarShirin Duniyar Wasanni ya leka ne gasar Kokuwa da ake gudanarwa a Jamhuriyyar Nijar inda a bana ake gudanar da Kokuwar karo na 38 a Jihar Tawa. A cikin shirin za a ji cewa an kada manyan 'Yan kokuwa ciki har da Isaka Isaka na Dosso mai rike da Takobi....more11minPlay
December 26, 2016Najeriya ta dawo ta 8 a AfrikaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da ajin matsayin kasashen Afrika a fagen kwallon kafa inda Najeriya ta hauro a matsayi na 8. Sannan shirin ya zanta da Ministan wasannin Najeriya Barista Solomon Dalung kan batun rashin biyan 'Yan wasan kwallon kafa Mata hakkinsu bayan sun lashe kofi a Kamaru....more11minPlay
December 19, 2016Muhawara kan cancantar lashe kyautar Ballond'OrShirin Duniyar Wasanni, yayi waiwaye kan kyautar Ballond'Or da Cristiano Ronaldo ya samu nasarar lashewa karo na hudu. Cikin shirin za'a ji muhawarar da aka tabka tsakanin magoya bayan Lionel Messi da ya taba lashe wannan kyauta sau 5 , da kuma bangaren magoya bayan mai rike da kambun kyautar a yanzu, wato Cristiano Ronaldo....more11minPlay
December 16, 2016Gasar Beach Soccer a LegasAna ci gaba da gudanar da gasar kwallon kafa a bakin teku da aka fi sani da Beach Soccer na Afirka a birnin Legas dake tarrayar Najeriya.A cikin shirin duniyar wasanni za ku ji kasashen da suka samu tikitin zuwa gasar.Sai a biyo mu....more11minPlay
December 09, 2016Halin da tsaffin 'yan wasan kwallon kafa ke ciki a Jamhuriyar NijarShirin Duniyar wasanni yayi waiwaye ne kan halin da tsofaffin 'yan wasan kwallon kafa ke tsintar kansu bayan yin ritaya a Jamhuriyyar Nijar. Wasu daga cikin tsofaffin 'yan wasan na kokawa bisa rashin samun kulawa kamar yadda ya dace, bayan hidimtawa kasar da suka yi a bangaren wasanni....more11minPlay
December 02, 2016Wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Afrika ajin MataShirin Duniyar Wasanni yayi tsokaci kan yadda wasan karshe tsakanin kungiyoyin Kamaru da Najeriya ajin mata zai kaya. Sa'annan shirin ya kuma tattauna kan yadda ake samun gazawa a wasu bangarori na mutunta ko kuma karfafa tawagar mata da ke buga wasan kawallon kafa a nahiyar Afrika....more11minPlay
November 28, 2016Gasar Cin kofin Afrika ta Mata a KamaruShirin Duniyar Wasanni ya leka ne gasar cin kofin Afrika na Mata karo na 10 da ake gudanarwa a kasar Kamaru....more11minPlay
November 25, 2016Matsaya kan yawan kasashe da zasu halarci gasar cin kofin DuniyaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna kan matsayar da hukumar kula da kwallon kafa ta Duniya FIFA ta cinmma game da amincewa ta kara yawan kasashe da zasu rika halartar gasar daga 32 zuwa 40 ko kuma 48. Shirin ya tattauna da tsohon Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Mighty Jets dake garin Jos a Najeriya, Adamu Jay-Jay, wanda yayi tsokaci kan bukatar. Shirin ya kuma tabo batun wasan kwallon hannu a Najeriya....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.