Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
November 21, 2016Dalung ya karyata batun ficewar Najeriya a gasar cin kofin duniyaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna da Ministan Wasanni Barista Solomon Dalung akan batun da ya ce Najeriya ta janye daga gasar cin kofin Duniya da za a gudanar a Rasha a 2018....more11minPlay
November 18, 2016Waiwaye kan gasar wasan kwallon dawaki a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni yayi waiwaye kan takaitaccen tarihin gasar wasan Kwallon Dawaki, da kuma karbuwarta, da samun cigaba da take musamman a Najeriya....more11minPlay
November 14, 2016Najeriya ta doke AlgeriaShirin Duniyar Wasanni ya mayar da hankali ne akan wasannin neman shiga gasar cin kofin duniya da aka gudanar a tsakanin kasashen Nahiyar Afrika. Shirin ya tattauna da masana game da yadda wasannin gudana musamman yadda Najeriya ta doke Algeria....more11minPlay
November 11, 2016Wasannin karshe a gasar cin kofin kalubale ta NajeriyaShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan wasannin karshe da aka gudanar a bangaren maza da mata a gasar cin kofin kaluabale na Najeriya. A bangaren maza dai, kungiyar kwallon kafa ta Ifeanyi Ubah ce ta yi nasara bayan ta doke Nasarawa United a bugun daga kai sai mai tsaren gida, yayin da Rivers Angels ta casa Bayelsa Queens a bangaren ajin mata....more11minPlay
November 07, 2016Gasar matasa 'yan kasa da shekaru 25 a NajeriyaShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan wata gasar kwallon kafa da aka shirya tsakanin matasa 'yan kasa da shekaru 25 a jihar Bauchin Najeriya, abin da masana suka bayyana matsayin hanya mafi sauki wajen zakulo 'yan wasa masu basira za su iya wakiltan kasar a matakin kasa da kasa a wasanni daban-daban....more10minPlay
October 31, 2016Kalubalen inganta Kokuwa a NijarShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Kokuwar Gargajiya a Jamhuriyyar Nijar tare da mayar da hankali akan sabbin dokokin aiwatar da kokuwar....more10minPlay
October 21, 2016Yadda gasar cin kofin nahiyar Afrika zata kayaShirin Duniyar wasanni ya tattauna da masana kan yadda suke ganin gasar cin kofin nahiyar Afrika za tayi armashi ko akasin haka.Zalika shirin ya tattauna kan bukatar shugaban hukumar FIFA Gianni Infantino na neman karin kasashe da zasu rika halartar gasar cin kofin Duniya....more11minPlay
October 17, 2016Kasashen Afrika da ke neman gurbi a RashaShirin duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya, amma shirin ya karkata ne kacokan kan Afrika, in da kuma ya zanta da masana da suka yi hasashe geme da makomar tawagar Najeriya a gasar....more11minPlay
October 14, 2016Yunkurin Fadada gasar cin kofin duniya a FIFAShirin duniyar wasanni a wannan lokaci, ya duba yunkurin fadada kasashen da ke buga gasar cin kofin duniya daga 32 zuwa 48 da hukumar FIFA ke fatan yi, kana ya kuma duba batun alkalanci a gasar Frimiyar Najeriya, tare da Nura Ado Sulaiman. A yi Sauraro Lafiya....more11minPlay
October 10, 2016Kungiyoyin Najeriya a gasar zakarun AfrikaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da shirin da kungiyoyin Najeriya guda uku suka yi domin fafatawa a gasar cin kofin Zakarun Afrika. Shirin ya yi nazari akan yadda kungiyoyin za su taka rawa a gasar ganin cewa wannan ne karon farko da suka samu shiga gasar da suka hada da Enugu Rangers da Wiki Tourist...more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.