Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
August 01, 2016Tarihin wasannin OlympicsShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da wasannin Olympics da za a soma a birnin Rio na Brazil. Shirin ya bada takaitaccen tarihin wasannin na Olympics tare da tattaunawa da masana....more11minPlay
July 29, 2016Shirin halartar wasanni Olypimcs a Rio na BrazilShirin duniyar wasanni a wannan makon, tare da Ramatu Garba Baba, yi yi dubi a game da shirye-shiryen da kasashe duniya keyi domin halartar wasanni Olympics a birnin Rio de Janeiro na Brazil....more11minPlay
July 22, 2016Salisu Yusuf ne sabon Kocin Super EaglesHukumar kwallon kafar Najeriya ta amince da Salisu Yusuf a matsayin sabon koci da zai horas da 'yan wasan Super Eagles bayan Bafaranshe Paul Le Guen ya yi watsi da tayin da aka masa,mun kuma leka jahar Kano inda ake gudanar da gasar kwallon guragu duk a cikin shirin Duniya wasani tare da Ramatu Garba Baba....more10minPlay
July 18, 2016Matsalar rage shekarar 'yan kwallon kafar NajeriaShirin duniya wasanni a wannan makon ya duba tsarin da hukumar kwallon kafa a Najeriya ta shirya dauka don magance matsalolin rage shekaru a tsakanin 'yan wasa, Abdourahman Gambo ya tattauna da masu ruwa da tsaki a hukumar....more11minPlay
July 15, 2016Wasan kwallon guragu a Nijar na daukar hankulan jama'aShirin duniyar wasanni a wannan makon ya duba yunkurin kafa kungiyar kwallon nakassasu a Nijar, al'amarin da ya soma daukar hankulan jama'a dake tsayar da ayyukansu da kallon wannan hikima na guragu,Ramatu Garba Baba ta jagoranci shirin inda Wakilinmu Salisou Isa ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar....more11minPlay
July 11, 2016Portugal ta ci kofin nahiyar TuraiPortugal ta yi nasarar lashe kofin Turai a karo na farko a tarihin kasar bayan dan wasanta Eder ya jefa kwallo daya tilo da ya baiwa kasar nasara akan Faransa mai masaukin baki a wasan karshe, Abdourahman Gambo Ahmad ya tattaro bayanan masana kan wannan nasara acikin shirin Duniyar Wasanni....more11minPlay
July 04, 2016wasanniFaransa mai masaukin baki a gasan wasannin kwallon kafa na cin kofin Turai ta sami shiga wasan kusa da na karshe a wasan cin kofin Turai da ake yi a kasar Faransa. Ga Bayanin yadda ta kaya a shirin labarin wasanni tare da Ahmed Mohammed Bedu....more10minPlay
June 27, 2016Najeriya za ta hadu da Kamaru da AlgeriaShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan jawadalin da hukumar kwallon kafa ta duniya ta fitar na gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Rasha. A nahiyar Afrika, Najeriya da Kamaru da Algeria aka hada a rukunin B yayin da aka sanya Zambia ta zamo cikin ta hudunsu....more11minPlay
June 24, 2016Kwankwadon kwayoyi tsakanin 'yan wasaShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad na tattauna ne akan matsalar kwankwadon kwayoyin kara kuzari tsakanin 'yan wasa musamman masu guje-guje da tsalle-tsalle yayin da hukumomin da ke da ruwa da tsaki ke ci gaba da kokarin ganin sun kawar da matsalar baki daya a duniyar wasanni....more10minPlay
June 20, 2016Rikici ya mamaye gasar Euro a FaransaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Gasar Cin kofin Turai da ake gudanarwa a Faransa. shrin ya dibi ga yadda wasannin ke gudana, musamman rikici da ya mamaye wasannin tsakanin magoya bayan wasu kasashen....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.