Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 576 episodes available.
March 07, 2016Najeriya ta dauki Siasia bayan Oliseh ya yi murabusShirin Duniyar Wasanni ya tattauna kan murabus din Sunday Oliseh a matsayin Kocin Super Eagles matakin da ya janyo muharawa tsakanin masu ruwa da tsaki ga harakar kwallon kafa....more11minPlay
February 26, 2016Nazari kan zaben sabon Shugaban hukumar kwallon kafa ta FIFAA cikin shirin Duniyar Wasanni,Abubakar Issa Dandago ya duba mana halin da ake ciki a zauren hukumar kwallon kafa ta FIFA ....more10minPlay
February 15, 2016Gasar wasan Polo a LagosA makon da ya gabata ne aka soma gudanar da gasar wasan Polo a Jahar Lagos cibiyar kasuwancin Najeriya,kasashen duniya sama da ashirin ne suka shiga gasar ta bana,kungiyar Dansa ta yi nasarar sabe kofin a bana, Ramatu Garba Baba ta ga yadda wasan ya gudana a bana....more11minPlay
February 08, 2016An yi tseren gudun Marathon na farko a LagosAn gudanar da tseren gudun Marathon a jihar Lagos dake tarrayar Najeriya ranar 7 ga watan Fabrairu shekarar 2016.Gangamin da ya hada duban dubatar masu sha'awar tseren Marathon maza da mata kamar dai yadda za kuji a shirin Duniyar wasani tareda Ramatu Garba baba....more11minPlay
February 01, 2016Djokovic da Kerber sun lashe Australian OpenShirin Duniyar Wasanni ya tattauna game da gasar Australian Open inda Novak Djokovic ya lashe kofin gasar karo na 6. Sannan shirin ya tabo gasar cin kofin Afrika ta matasa da ake gudanarwa a Rwanda....more10minPlay
January 25, 2016Buhari ya karrama 'Yan wasan NajeriyaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da bikin karrama 'Yan wasan Najeriya da aka gudanar a Abuja, inda Shugaban Muhammadu Buhari ya cika alkawalin karrama 'Yan wasan Golden Eaglets da suka lashe kofi a China shekaru 30 da suka gabata....more10minPlay
January 15, 2016Gasar kokuwar Gargajiya a Dosso dake Jamhuriyar Nijar shekara ta 2016An shiga zangon karshe na wasan kokuwar gargajiya na kasar Jamhuriyar Nijar da ake gudanar a Jihar Dosso dake yankin Gabashin kasar. Inda jihohin kasar takwas ke fafatawa da juna domin neman lashe takobin kasa tare da 'yan kokuwa 80, inda ko wace jiha ta kawo 10. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya leka jihar ta Dosso....more11minPlay
January 04, 2016Dalung ya sha alwashin magance matsalolin wasanni a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni ya yi bayani akan matsalolin Wasanni a Najeriya, sannan shirin ya ji ta bakin sabon Ministan Wasanni Barista Solomon Dalung...more11minPlay
December 28, 2015Wasanni a 2015Shirin Duniyar Wasanni ya yi bita ne kan muhimman abubuwan da suka faru a duniyar wasanni a shekarar 2015....more20minPlay
December 18, 2015Wasannin cikon shekaru 57 da kasar Nijar ta zama JamhuriyaA ranar Alhamis 17 ga watan Disemba ne aka kamala wasanni dangane da zagayowar bikin cikon shekaru 57 da kasar Nijar ta zama Jamhuriya.An dai gudanar da wannan bikin ne a Jihar Maradi,...more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 576 episodes available.