Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
January 15, 2016Gasar kokuwar Gargajiya a Dosso dake Jamhuriyar Nijar shekara ta 2016An shiga zangon karshe na wasan kokuwar gargajiya na kasar Jamhuriyar Nijar da ake gudanar a Jihar Dosso dake yankin Gabashin kasar. Inda jihohin kasar takwas ke fafatawa da juna domin neman lashe takobin kasa tare da 'yan kokuwa 80, inda ko wace jiha ta kawo 10. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya leka jihar ta Dosso....more11minPlay
January 04, 2016Dalung ya sha alwashin magance matsalolin wasanni a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni ya yi bayani akan matsalolin Wasanni a Najeriya, sannan shirin ya ji ta bakin sabon Ministan Wasanni Barista Solomon Dalung...more11minPlay
December 28, 2015Wasanni a 2015Shirin Duniyar Wasanni ya yi bita ne kan muhimman abubuwan da suka faru a duniyar wasanni a shekarar 2015....more20minPlay
December 18, 2015Wasannin cikon shekaru 57 da kasar Nijar ta zama JamhuriyaA ranar Alhamis 17 ga watan Disemba ne aka kamala wasanni dangane da zagayowar bikin cikon shekaru 57 da kasar Nijar ta zama Jamhuriya.An dai gudanar da wannan bikin ne a Jihar Maradi,...more11minPlay
November 30, 2015Ana matsalar filayen wasanni a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna game da matsalar filayen wasanni a Najeriya, musamman arewacin kasar. Shirin ya tattauna da mahukuntan wasanni a kasar....more10minPlay
November 27, 2015Shirye-shiryen bukukuwan ranar 18 ga watan Disemba a NjiarDomin shirya bukukuwan zagayowar ranar da kasar Nijar ta zama Jamhuriya, hukumomin kasar na gudanar da mayan ayyuka a jihar Maradi tareda maida hankali musaman kan wasu muhiman wurare da suka hada da filin wasa.Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya tattauna da wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar kwallo kafa a jihar ta Maradi....more11minPlay
November 23, 2015An karrama 'Yan wasa a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da bikin karrama 'Yan wasa a fannoni da dama wanda aka gudanar a birnin Lagos....more11minPlay
November 20, 2015Wasannin Galgajiya a NajeriyaAbdurrahman Gambo a cikin shirin Duniyar Wasanni ya sake dawowa kan muhimancin wasannin galgajiya a tarrayar Najeriya.A makon da ya gabata ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harakokin wasanni galgajiya,ga ci gaban hirar a wannan shirin....more10minPlay
November 16, 2015Ci gaban 'Yan wasan EagletsShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da ci gaban 'Yan wasan Golden Eaglets na Najeriya zuwa babbar kungiyar kasar Super Eagles....more11minPlay
October 30, 2015Yan takarar neman kujerar shugabancin FifaHukumar dake da nauyi shirya zabe dama tattance yan takarar neman kujerar Shugabancin Fifa sun fitar da sunayen mutane bakoy .Hakan dai na zuwa ne bayan wani zaman tattance mutanen da suka dace su tsaya takara.Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki a shirin Duniyar wasanni....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.