Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 231 episodes available.
May 29, 2023'Yan wasa bakaken fata na fuskantar wariya a TuraiShirin na wannan lokaci ya mayar da hankali ne, akan batun nuna wariyar launin fata da ‘yan wasa bakar fata ke fuskanta a nahiyar Turai....more10minPlay
May 22, 2023Senegal ta lashe kofin Afrika na matasa 'yan kasa da shekaru 17Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda tawagar Senegal ta 'yan kasa da shekaru 17 ta lashe kofin Afrika, a gasar ta aka kammala ranar asabar din da ta gabata....more10minPlay
May 22, 2023Senegal ta lashe kofin kwallon kafar matasa ''yan kasa da shekaru 17Shirin na wannan lokaci, zai yi nazari gameda gasar lashe kofin nahiyar Afrika na matasa ‘yan kasa da shekaru 17 da aka kammala a karshen mako. Gasar da tawagar kasashe 1 suke fafata da juna, sai dai a wannan karo samu sauyi inda kasashe 11 suka fafata da juna sakamakon dakatar da Sudan ta Kudu da aka yi daga gasar sabida samun ‘yan wasan ta biyar da suka zarta wadannan shekaru. Sai a biyo mu domin jin irin yadda shirin za ya kaya tare da Khamis Saleh....more10minPlay
May 15, 2023Bahaushiya Mace ta farko da ke horar da 'yan wasan kwallon kafa MazaShirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya leka garin Mai Tsidau ne a Karamar hukumar Makodan Jihar Kano ta arewacin Najeriya, dan kawo muku yadda wata baiwar Allah mai suna Coach Fatima, wadda ta zamo mace daya tilo da ke horas da kungiyar kwallon kafa ta maza, wadda zancen nan da ake tuni labarinta ya karade kafafen sada zumunta a Najeriya....more10minPlay
May 08, 2023Gidauniyar Omokachi ta kaddamar da sabuwar gasar wasanni a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda aka faro wata sabuwar gasar wasanni karkashin jagorancin fadar shugaban kasa a Najeriya, gasar da gidauniyar tsohon dan wasan kasar Daniel Omokachi ta kaddamar....more10minPlay
April 24, 2023Halin da tsoffin 'yan wasan kwallon kafar Najeriya ke cikiShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan halin kunci da wasu tsoffin 'yan wasan kwallon kafar Super Eagles ta Najeriya da suka wakilci kasar a matakai daban-daban ke ciki....more10minPlay
April 10, 2023Duniyar Wasanni: Tarihin Mesut Ozil tsohon dan wasan JamusShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya duba tarihin tsohon dan wasan tawagar kasar Jamus da ya yi murabus daga buga kwallon kafa a ‘yan kwanakin nan wato Mesut Ozil....more10minPlay
April 03, 2023Tagomashin da tawagar kwallon kafar Senegal ke samu a matakin duniyaShirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan makon ya yi nazari ne kan irin ci gaban da kasar Senegal ke samu a ‘yan shekarun da suka wuce a harkar wasan kwallon kafa a duniya....more10minPlay
March 27, 2023Gudunmawar Marigayi Isma'ila Mabo ga bangaren wasannin NajeriyaA farkon wannan watan na Maris ne, Nigeria ta rasa daya daga cikin zakakuran tsaffin ‘yan wasan kwallon kafa na kasar, Sama’ila Mabo, bayan jinyar da ya sha fama da ita a garin Jos, babban birnin jihar Plateau, wannan shi ne maudu'in da shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali akai....more10minPlay
March 13, 2023Yadda ake ci gaba da fafata gasar Super League din kasar NigerShirin "Duniyar Wassani" na wannan makon ya leka ne Jamhuriyar Nijar inda ake ci gaba da fafatawa a gasar lik din kasar.An kammala wasan zagaye na farko a gasar lik din Jamhuriyar Niger, da kungiyoyi 14 ke fafatawa a cikin ta.Gasar ta bana ta fuskanci tsaiko da dama ganin yadda a tsakayar ta aka tafi hutu don halartar gasar CHAN, sannan kuma aka sake bada hutu ga 'yan wasa bayan kammala gasar....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 231 episodes available.