Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 214 episodes available.
September 19, 2022Yadda wasan Polo domin samar da zaman lafiya ya gudana a NasarawaShirin namu na wannan mako zai yi duba ne game da wasan dawaki wato Polo inda zai yada zango a tarayyar Najeriya....more10minPlay
September 05, 2022NFF na shirin zaben sabbin shugabannintaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da shirin Hukumar Kwallon Kafar Najeriya NFF na gudanar da zaben domin samun sabbin shugabannin da za su jagorance ta na tsawon shekaru hudu....more11minPlay
August 22, 2022Yadda damben gargajiya ya zama hanyar samun kudi a yanzuShirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh na wannan makon ya tattauna ne game da wasan damben gargajiya a Najeriya da nahiyar Afrika, inda a yanzu matasa suka rungumi harkar gadan-gadan a yanzu domin neman kudi....more10minPlay
August 15, 2022Kano Pillars da Katsina United sun gaza a firimiyar NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya tattauna ne kan koma-bayan da Kano Pillars da Katsina United suka samu a gasar firimiyar Najeriya....more10minPlay
August 08, 2022Kungiyoyin da suka haska a wasan farko na sabuwar kakar Firimiyar IngilaShirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan yadda aka faro gasar Firimiyar Ingila a makon da ya gabata da kuma irin kungiyoyin da suka faro gasar da kafar dama baya ga rawar da sabbin 'yan wasan gasar suka taka. Ayi saurare Lafiya....more10minPlay
August 01, 2022Yadda 'yar Najeriya ta goge tarihin tsere a duniyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan tarihin da Tobi Amunsan ta Najeriya ta kafa a duniya a yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle a Oregon, inda ta kammala tseren mita 100 cikin dakika 12.6....more11minPlay
July 25, 2022Sadio Mane ya karbi lambar yabo matsayin zakaran Afrika na banaShirin Duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali ne kan bikin karrama zakaran kwallon Afrika da hukumar CAF ta yi a birnin Rabat na Morocco, kyautar da a wannan karon dan wasan gaba na Senegal da ke taka leda da Bayern Munich ta Jamus wato Sadio Mane ya lashe, wadda ke matsayin karo na 2 bayan lashe makamanciyar kyautar a 2019....more11minPlay
July 18, 2022Tawagar kwallon kafar matan Najeriya na taka rawar gani a MoroccoShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya yi dubi ne da irin rwar da tawagar kwallon kafar matan Najeriya ke taka wa a gasar cin kofin kwallon kafar mata da ke gudana a kasar Morocco. Sai dai masu sharhi sun ce kamata ya yi su kara azama. Shirin ya kuma nufi jihar Bauchi a Najeriya, inda wasu matasa teloli ke dinkin rigunan wasanni tamkar irin wadanda ake shigowa da su dagaTurai....more10minPlay
June 27, 2022Najeriya ta janye dakatarwar da ta yiwa wasan kwallon kwandoShirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan dage dakatarwar da gwamnatin Najeriya ta yiwa wasan kwallon kwando na kasar duk da cewa tuni matakin ya haifarwa kasar haramcin samun tikitin zuwa gasar ta duniya bangaren Mata. Ayi saurare Lafiya....more10minPlay
June 20, 2022Nazari kan kamun ludayin sabon kocin tawagar Super Eagles ta NajeriyaA wannan makon, shirin 'Duniyar Wasanni' ya yi nazari ne a kan sabon kocin babbar tawagar Super Eagles ta Najeriya Jose Paseiro da irin kalubalen da zai gamu da su a tawagar. An tattauna da masu sharhi a harkar kwallon kafa a game da haka....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 214 episodes available.