Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
November 02, 2018Wasanni - Matsalar rashin biyan albashi kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a Najeriyashirin labarin wasanni na wannan mako ya duba matsalar rashin biya albashin yan wasan kungiyar kwallon kafa ta super eagles a Najeriya tare da Abdullahi Issa, asha saurare lafiya....more10minPlay
October 26, 2018Wasanni - Za a gudanar da gasar kokawa a watan Disemba a TillaberyA Jamhuriuyar Nijar,Hukumar kokawa ta kasa ta tsaida watan Disemba na shekarar bana a matsayin watan da za a gudanar da gasar kokawa ta kasa.A wannan karo za a gudanar da gasar ne a jihar Tillabery inda yan kokawa 80 daga jihohin kasar 8 za su fafata da junan su.A cikin shirin Duniyar wasanni, Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa shirin da hukumar kokawa ta jihar Maradi ke yi don samun nasara a wannan gangami na Tillabery....more11minPlay
October 22, 2018Wasanni - Real Madrid na fuskantar koma baya mafi muni cikin shekaru 33Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari ne akan kalubalen da kungiyar Real Madrid ke fuskanta a kakar wasa ta bana, da kuma dalilan da suka haifarwa da kungiyar wannan jeri na rashin nasarori....more10minPlay
October 15, 2018Wasanni - Senegal za ta karbi bakuncin gasar Olympics a 2022Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da nasarar da Senegal ta samu ta kasancewa kasa ta farko daga Afrika da za ta karbi bakwancin gasar Olympics ta Matasa a shekarar 2022. Kasar ta doke Najeriya da Botswana da Tunisia da suka yi takarar neman izinin daukan nauyin gasar.Kazalika shirin ya tattauna game da gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin Afrika....more10minPlay
October 08, 2018Wasanni - Ko Kamaru ta shirya karbar gasar cin kofin Afrika?Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da kintsawar Kamaru ta karbar Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika ta 2019....more10minPlay
October 01, 2018Wasanni - Saudiya,sabuwar Duniyar kwallon kafaA cikin shirin Duniyar wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya leka Saudiya don tattaunawa game da sauye-sauyen da aka samu a fannin kwallon kafa inda yanzu haka aka baiwa mata damar shiga filayen wasanni....more11minPlay
September 28, 2018Wasanni - Muhawara kan dalilan da suka jawo sauyi a kyautar gwarzon dan wasan kwallon duniya ta FIFA na banaShirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi tattauna kan muhawarar da har yanzu ke cigaba da gudana tsakanin masu bibiyar harkar kwallon kafa, dangane da sauyin da aka samu a kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya da hukumar FIFA ke bayarwa....more12minPlay
September 24, 2018Wasanni - NFF ta gudanar da zabe irinsa na farko cikin shekaru 60Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da sake zaben Amaju Pinnick a matsayin shugaban Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wanda a karon farko kenan cikin sama da shekaru 60 da wani shugaban na NFF ke zarcewa a mukaminsa. Sai dai zaben na zuwa a yayin da wasu ke tantama kan ingancinsa biyo bayan kalubalantar sahihancin shugabancin Pinnick a kotu, ko da dai mahukuntan Najeriya sun nuna bangaren da suka karkata bayan Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta yi barazanar dakatar da kasar daga harkokin wasannin kwallon kafa....more11minPlay
September 17, 2018Wasanni - Hasashen masana kan gasar zakarun Turai ta banaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari game da gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai da ake fara gudanarwa a ranar Talatan nan. Masana sun yi hasashen makomar Real Madrid da za ta yi gasar a bana ba tare da Christiano Ronaldo da kuma Zinedine Zidane ba...more10minPlay
September 14, 2018Wasanni - Sabuwar Gasar Nations League ta TuraiShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabuwar gasar cin kofin gamayyar kasashen Turai da ake kira Nations League da aka fara gudanarwa a bana. Da dama daga cikin masu bibiyar harkokin wasanni ba su da cikakkiyar masaniya kan gasar....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.