Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
July 23, 2018Wasanni - Dalilin fitar da kasashen Afrika a gasar duniyaShirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan dalilan da masana ke kallo a matsayin abubuwan da suka yi tasiri wajen fitar da kasashen Afrika a rukunin farko a gasar cin kofin duniya da aka kammala a Rasha....more11minPlay
July 16, 2018Wasanni - Faransa ta lashe kofin duniya a RashaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Faransa ta samu ta lashe kofin duniya bayan ta casa Croatia da kwallaye 4-2 a wasan karshe na gasar cin kofin duniya da aka kammala a Rasha....more11minPlay
July 13, 2018Wasanni - Ficewar Cristiano Ronaldo daga Real MadridA cikin shirin duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa dan wasa Cristiano Ronaldo da ya canza kungiya daga Real Madrid zuwa kulob na Juventus de Turin na kasar Italiya.Manazarta na ci gaba da sharhi a kai, banda haka mu leka duniyar gasar cin kofin Duniya a kasar Rasha, ranar Lahadi ne za a yi karawr karshe tsakanin Faransa da Crotia dangane da gasar cin kofin Duniya na kwallon kafa.Hukumar Fifa ta FIFA ta fitar da sunan alkali da zai wakilci karawa tsakanin Faransa da Crotia,shine dan kasar Argentiana Nestor Pitana....more11minPlay
July 09, 2018Wasanni - Kasashen da suka saura a gasar kofin duniyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan rawar da kasashen Faransa da Belgium da Ingila da Croatia za su taka a matakin wasan dab na karshe a gasar cin kofin duniya da ke gudana a Rasha bayan an yi waje da manyan kasashen duniya a wannan gasa....more11minPlay
July 06, 2018Wasanni - Batun rashawa a hukumar kwallon kafa ta Duniya-FifaA cikin Shirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa wasu daga ckin koken ma'abuta kwallon kafa dangane da yada kungiyoyin kwallon kafar Afrika suka kasa fitar da kitse daga wuta a gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018.Daga cikin kasashen da suka samu tikiti zuwa gasar cin kofin Duniya na kwallon kafar a Rasha sun hada da Najeriya,Morocco,Tunisia,Senegal da kasar Masar wadanda aka kora tun a zagaye na farko....more11minPlay
June 29, 2018Wasanni - Magoya bayan kungiyoyin Afrika sun nuna damuwa bayan ficewar Senegal daga gasar cin kofin DuniyaA jiya alhamis ne kungiyar kwallon kafar Colombia ta lalasa Senegal da ci daya da nema,kasar Senegal ta yi bankwana da gasar dake ci gaba da gudana a Rasha.Kungiyoyi 16 za su fafata a tsakanin su a mataki na gaba kamar haka:Faransa za ta karawa da Argentina ranar asabarUruguay -FotugalSpain-RashaCrotia-DanemarkBrazil- MexicoBelgium- JapanSweden- SwizilandColombia- IngilaA cikin hirin Duniyar wasanni,Abdoulaye Issa ya duba mana yanayin da aka shiga yan loukuta da kamala wasar Senegal da Colombia....more11minPlay
June 25, 2018Wasanni - Sirrin nasarar Najeriya a gasar cin kofin duniya a RashaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan wasu muhimman batutuwa a gasar cin kofin duniya da ake ci gaba da gudanarwa a Rasha, in da ya yi fashin baki kan sirrin nasarar Najeriya akan Iceland da kuma irin gagarumin kalubalen da ke gaban Argentina wadda ke cikin tsaka mai wuya bayan ta gaza samun nasara a wasanninta guda biyu. Har ila yau, shirin ya yi dubi kan rawar da fasahar na'urar bidiyon taimaka wa alkalin wasa ke takawa a gasar ta bana....more0minPlay
June 22, 2018Wasanni - Senegal na kokarin tsallakawa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin kwallon kafar duniya na RashaA cikin shirin Duniyar wasanni ,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa ci gaban da aka samu ,musaman ta yada kungiyar kwallon kafar Senegal ta samu nasara a Rasha bayan da ta doke Foland da ci 2 da 1.A yau juma'a Najeriya za ta fafatawa Island a Volvograd,inda aka bayyana cewa sama da magoya bayan Najeriya 20.000 ne suka samu isa birnin na Volvograd....more11minPlay
June 18, 2018Wasanni - Kanana na bai wa manya mamaki a gasar cin kofin duniya da ke gudana a RashaShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, yayi nazari ne akan yadda wasannin gasar cin kofin duniya ta bana da ke gudana a Rasha ke tafiya. Masana da masoya kallon wasannin sun yi tsokaci kan kamun ludayin wasu kasashe, da kuma kalubalen da wasu ke fuskanta....more0minPlay
June 12, 2018Wasanni - shirin wasanni akan gasar ci kofin duniya a kasar RashaDangane da wasar cin Kofin kwallon kafa ta Duniya da ake shirin farawa a kasar Rasha Ahmed Abba ya duba mana tarihingasar da kuma wasu muhimman abubuwan da suka shafi gasar....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.